Wasu gungun likitoci da ma’aikatan jinya na Amurka sun rubuta budaddiyar wasika zuwa ga shugaban Amurka Joe Biden, inda suke... Read more

Har yanzu Moscow ba ta ga wani mataki na gaske da zai kawo karshen zubar da jini a yankin Gabas... Read more

Sojojin Isra’ila sun kashe ƙarin Falasɗinawa 41 a hare-hare da suka kai a Gaza, abin da ya sa adadin mutanen... Read more

Gwamnatin Biden ta bayyana damuwarta kan harin da aka kai jiya Asabar kan tuddan Golan na Syria da Isra’ila ta... Read more

Rahotanni sun tabbatar da cewa, bayan da Isra’ila ta kwashe makonni tana kai musu hari babu inda za su je,... Read more

Masu goyon bayan fira ministan haramtacciyar kasar Isra’ila da ‘yan adawa ba za su iya kafa sabuwar gwamnati su kadai... Read more

Masu zanga-zangar adawa da kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza da aka yi wa ƙawanya, sun gudanar da... Read more

Hamas ta yi Allah wadai da azabtar da Falasdinawa shida waɗanda suka hada da mata biyu da aka sako daga... Read more

Hukumar Kula da Falasɗinawa ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNRWA) ta ce an tilasta wa Falasɗinawa tara daga... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada gazawar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila wajen karya lagon gwagwarmayar... Read more

Kungiyar Hezbollah ta sanar da kai jerin hare-hare a jiya Alhamis kan wuraren da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kafa... Read more

Hukumar kula da harkokin fursunonin Palastinu da kungiyar fursunonin Falasdinu sun tabbatar da cewa Sheikh Mustafa Abu Arra mai shekaru... Read more

Likita Ba’amurke dan kasar Falasdinu Jiab Suleiman ya isa kasar Jordan a watan da ya gabata domin kula da aikin... Read more

Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya sun ce kimanin mutane 150,000 ne suka tsere daga kudancin birnin Khan Yunus da ke zirin... Read more

Sojojin Isra’ila sun kashe wasu Falasdinawa 84 a hare-haren da suka kai a Gaza, wanda ya kai adadin wadanda suka... Read more

Shugaban Afirka ta Kudu a ranar Litinin ya yi alƙawarin ci gaba da goyon bayan manufofi da buƙatun Falasɗinawa. “Ba... Read more

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, akwai babban hadarin kamuwa da cutar shan inna a Gaza da ma gaba da... Read more

Babban jami’an kungiyar  Tarayyar Turai kan Harkokin Waje ya yaba da shawarar da Kotun Duniya (ICJ) ta bayar game da... Read more

Tsohon Janar a rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana cewa: Matsayin dabarun rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila ya tabarbare... Read more

Ma’aikatar lafiya a Gaza ta ce akalla mutane 38,584 ne suka mutu a yakin da Isra’ila ta yi kan yankin... Read more