Gidan radiyon yahudawan sahyoniya ya yarda cewa bayan kisan gillar da aka yi wa Shahidi Haniyyah a birnin Tehran, yahudawan... Read more

An kashe wani bayahuden sahayoniyya tare da raunata wani na daban a wani hari da a kai a kwarin Jordan... Read more

Sojojin Isra’ila sun umarci mazauna Khan Younis su yi hijira daga unguwar Al Jalaa wanda a baya wuri ne da... Read more

Babban kusa a kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba ta da niyyar kawo karshen yakin da... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce wajibi ne bangarorin kasa da kasa musamman kwamitin sulhu na MDD su sauke... Read more

Aljeriya ta yi kira da a gudanar da zaman gaggawa na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Talata... Read more

Babbar jami’ar Majalisar Dinkin Dinkin kan hakkokin bil adama Francesca Albanese  ta kwatanta zirin Gaza da “sansanin gudun hijira mafi... Read more

Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce hakkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na daukar fansa kan ta’addancin... Read more

Mummunan kisan kiyashi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta aikata a safiyar Asabar a lokacin da ta kai harin bam... Read more

Shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Nashrah ya bayar da rahoton  cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar da... Read more

A safiyar yau ne 8 Agustan 2024  ‘yan sandan gwamnatin sahyoniyawan suka haramta wa Sheikh Ikrama Sabri mai limamin masallacin... Read more

Babban kwamandan rundunar sojin kasar Iran ya yi gargadin cewa nan ba da jimawa ba gwamnatin Isra’ila za ta fuskanci... Read more

A ci gaba da kisan kare dangi da Sojojin Isra’ila ke ci gaba da yi a kan Falasdinawa a yankin... Read more

Yayin da yake yin Allah wadai da kisan gillar da Isra’ila ta yi wa shahid Haniyya, kakakin ma’aikatar harkokin wajen... Read more

Kwamishinan Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, Volker Türk, ya yi kira da a dauki matakin gaggawa domin... Read more

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce kisan gillar da aka yi wa shugaban ofishin siyasa... Read more

A rana ta 302 na kisan kiyashi da Isra’ila take aiwatarwa a zirin Gaza, sojojin mamaya na Isra’ila sun yi... Read more

A zaman da suka gudanar Wakilan Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya sun yi Allah wadai da kisan gillar da... Read more

Isra’ila na fuskantar sabuwar suka game da aikata laifukan yaƙi bayan an fitar da wasu sabbin bidiyoyi da ke nuna... Read more

Kungiyar gwagwarmaya da kuma yaki da ta’addanci ta kasar Iraki ta yi gargadin cewa sabbin ka’idojin aikin za su yi... Read more