The latest news and topic in this categories.
Kasashen Tchadi da Senegal sun yi wa Faransa tuni akan cewa ba domin sadaukar da kan da kasashen na Afirka su ka yi ba , to da Faransa ba ta
Kasashen Afirka wadanda kasar Faransa tayi wa mulkin kasar suna ci gaba da korar sojojin faransa daga kasashensu. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana cewa a cikin
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta karyata zargin da Shugaban Sojin kasar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya yi a cikin wani faifan bidiyo da ke yawo, inda ya zargi Nijeriya da haɗa
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta karyata zargin da Shugaban Sojin kasar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani, ya
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga
An gado gawar Marine Vlahovic wata yar jarida da ta shahara a goyon bayan Falasdinawa
Kakakin kungiyar tarayyar Turai ya byyana cewa Anreke Moro mataimakin babban sakataren kungiyar zai gana
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta fitar da bayani da a ciki ta nuna kin amincewarta
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren