The latest news and topic in this categories.
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga kasar a jiya Jumma'a. Shafin yanar gizo na labarai Afirca News ya bayyana cewa na
An gado gawar Marine Vlahovic wata yar jarida da ta shahara a goyon bayan Falasdinawa a garin Marseille na kasar Faransa, kuma an kasheta ne a lokacinda take cikin shirya
Kakakin kungiyar tarayyar Turai ya byyana cewa Anreke Moro mataimakin babban sakataren kungiyar zai gana da Majid Takhtravanci, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan al-amuran siyasa da wasu al-amura
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke
A wata hira da ya yi da mujallar Le Point a cikin kwanakin nan, ministan
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar