The latest news and topic in this categories.
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran wanda ya karbi bakuncin shugabansa na duniya, anan Iran ya yaba da yadda aiki a tsakanin bangarorin yake tafiya. Shugaban hukumar makamashin Nukiliyar ta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin da kungiyar ta dauka kan shirin dakatar da bude wuta
Shugaban hukumar makamashin nukliya na kasar Iran Muhammad Islami ya bayyana cewa hukumarsa tana da shirin yada fasahar makamashin nukliya ga kasashen duniya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
A hudubobinsa na sallar Jumma’a a jiya, a nan Tehran, Ayatullah Ahmad Khatami ya bayana
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa kallon da kasar Iran take yi
A cikin wani bayani na hadin guiwa da kasashen Pakistan da Iran suka fitar sun
Ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Abdallahiyan da yake nuna damuwarsa game da yin amfani
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee ya bayyana
Amurkawa da dama sun bayyana rashin amincewarsu da ci gaba da bawa HKI da kasar Ukraine makamai don yakar kasar Rasha da kuma Falasdinawa a Gaza. Kamfanin dillancin labaran Fars-News
Ma’aikatar lafiya ta zirin Gaza ta bada rahoton cewa sojojin HKI sun kashe jami’an jinya kimani 500 tun bayana fara yaki a ranar 7 ga watan Octoban shekarar da ta
Iran ta bayyana cewa yankin Asiya ta yamma ba zata taba samun zaman lafiya da kwanciyar hankali ba sai bayan an kawo karshen mamayar da akewa kasar Falasdinu, da kuma
Hukuma mai kula da yara ta MDD wato UNECO ta bayyana damuwarta da yadda yara kanana a garin Rafah na kudancin zirin gaza suke rayuwa bayan mamayar da sojojin HKI
Kasar Masar ta bayyana a ranar Lahadi cewa za ta shiga shari’ar kisan kare dangi da Afirka ta Kudu ta shigar kan Isra'ila a kotun kasa da kasa ta ICJ.
Kwanaki biyu bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a Chadi, babbar jam’iyyar hamayya ta kasar ta mika bukatar ta ga majalisar tsarin mulkin kasar inda take korafi game da