The latest news and topic in this categories.
Sojojin kasar Iran sun nuna karfinsu a yankin Asiya ta kudu tare da itisayen da ta yi ta gudanarwa a cikin yan makonnin da suka gabata. Tare da nuna iya
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya jaddada muhimmancin karfafa hadin gwiwar tattalin arziki da kasuwanci da kasar Kazakhstan a wata ganawa da firaministan kasar Kazakhstan Olzhas
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya isa kasar Rasha a zango na biyu na ziyarar da ya kai kasar Tajikistan. A safiyar Juma'a ya bar birnin Dushanbe na kasar Tajikistan,
Sojojin kasar Iran sun nuna karfinsu a yankin Asiya ta kudu tare da itisayen da
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya jaddada muhimmancin karfafa hadin gwiwar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya isa kasar Rasha a zango na biyu na ziyarar
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran ba ta taba shirin kashe Donald Trump ba
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya mika sakon taya murna ga Joseph Aoun kan zaben
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na sharhin bayan labarai, wanda zai yi magana a kan "Yadda JMI Ta Bunkasa Sana'argine-gine da
An bayyana cewa Iran ce kasar ta 10 a duniya wajen samar da wutar lantarki, da yawan megawati dubu 94 da 846. Manajan da yake kula da tsara manyan ayyuka
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta sanar da kiran taron kasahen larabawa a karshen wannan watan na Febrairu da ake ciki domin tattauna batun tilasta wa Falasdinawa yin hijira daga
Kungiyar kasashen musulmi ( OIC) ta fitar da bayani da aciki ta yi tir da maganganun shugaban kasar Amurka Donald Trump akan fitar da mutanen Gaza. Kungiyar ta OIC ta
Shugaban kasar Namibia dake kan gado Nangolo Mbumba ne ya sanar a yau Lahadi cewa, jagoran samun ‘yacin kasar Sam Nujoma ya rasu a jiya Asabar da dare, bayan da
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya yi kira da a kafa kawancen duniya da dukkanin kasashen musulmi za su shiga ciki, domin taimakawa mutanen Gaza, da sake gina yanki, tare