The latest news and topic in this categories.
Sojojin Sudan sun kwace iko da birnin Al-Dindar da ke karkashin ikon dakarun kai daukin gaggawa Majiyoyin watsa labaran Sudan sun shaidawa gidan talabijin na Al Jazeera Net cewa: Sojojin
Shugaban kasar Tunusiya Kais Saied ya tabbatar a wannan Talata cewa kasarsa na tare da gwagwarmaya da tsayin daka na al'ummar Palasdinu da Lebanon, yana mai jaddada cewa mu'amala da
Kamfanin Matatar Man Dangote ta ce za ta janye ƙarar da ta shigar na neman diyyar Naira biliyan 100 daga hukumar kula da kasuwancin man fetur kan dambarwar shigo da
Manyan kwamandojin sojin ruwan kasashen Iran da Afrika ta Kudu, sun gana a birnin Tehran,
Rundunar ’yan sandan Jihar Benuwe a wannan Juma’ar ta tabbatar da sace ɗalibai fiye da
Gidaje kimanin 5,000 ne suka ruguje a shiyar Arewacin Sudan sakamakon ruwan sama kamar da
An fara tattaunawar birnin Geneva na kasar Switzerland kan Sudan ba tare da halartar gwamnatin
Rahotanni na cewa mayaƙa fiye da 100 sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani ƙazamin
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma,
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da war haka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo
Ministan al’adu na Iran Sayyid Abbas Salihi ne ya bayyana cewa Tehran da Riyadh suna kokarin bunkasa alakarsu ta fuskar al’adu. Kamfanin dillancin labarun “Mehr’ ya ambato ministan al’adun na
Babban hafsan hafsoshin sojan Iran kuma mataimakin kwamandan soja, ya bayyana cewa; Nan gaba kadan sojojin za su karbi muhimman kayan aiki. Rear Admiral Habibullah Sayyari wanda ya fadi hakan,
Hukumar agaji ta Falasdinu ta sanar da cewa a cikin kwanaki biyar kadai da su ka gabata, sojojin HKI sun yi sanadiyyar shahadar jarirai 70 a Gaza. A gefe daya,