The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da ya gabata tare da Mandla Mandela, jikan tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu wanda ya
Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone kurmus sanadiyyar tashin gobare a wata tankar dakon man fetur a garin Majai na karamar
Ba wannan ne karon farko wanda mutanen Najeriya suka fuskantar duhu a duk fadin kasar saboda lalacewar tsarin bada wutan lantarki da samar da shi ba. Jaridar Premium times ta
Kungiyar Global Rights a Najeriya ta ce a cikin shekaru 5 da suka gabata, ƴan
Kasar Nijar ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Ukraine nan take Jamhuriyar Nijar
Jamhuriyar Nijar ta sanar da katse du wata huldar Diflomatisyya da kasar Ukraine. Nijar, ta
Fadar shugaban kasar Tunisia, ta sanar da korar firaministan kasar, Ahmed Hachami, ba tare da
Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) sun fara taro a Abuja, babban birnin Najeriya
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya mika sakon taya murna ga Joseph Aoun kan zaben da aka yi masa a matsayin shugaban kasar Labanon, yana mai bayyana aniyar Tehran na
Iran ta yi Allah wadai da hare-haren wuce gona da iri na kawancen Amurka da Birtaniya kan kasar Yemen. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya yi kakkausar
Kungiyar Hadin Kan Islama (OIC) ta yi Allah wadai ta yi Allah wadai da taswirar da Isra'ila ta buga mamaye da yammacin Kogin Jordandawasu muhimman sassan Lebanon, da Siriya. Kamfanin
A kasar Chadi, yau Asabar ne ake san ran Faransa zata mikawa hukumomin kasar sansanin sojin Abéché. Birnin na uku mafi yawan jama'a a kasar ya sha wahala a lokacin
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman Francesca Albanese ta yi kira ga Poland da ta mutunta ka'idojin duniya ta hanyar kame firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu idan ya sanya kafa kasar.
Kasar Iran ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren wuce gona da iri da Amurka da Birtaniya da 'yan Sahayoniyya suka kai kan kasar Yemen Kakakin ma'aikatar harkokin wajen