The latest news and topic in this categories.
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida
Shugaban kasar Aljeriya ya dauki matakin jinkirta yin murabus din gwamnatin kasar A ranar Talata ne aka rantsar da zababben shugaban kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune a matsayin shugaban kasar a
Majalisar Dinkin duniya ta bai wa Jihar Borno tallafin dala miliyan shida domin taimaka wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri. Majalisar ta ce ana bukatar akalla dala
Akalla mutane 5 ne suka mutu yayin da wasu 20 suka jikkata a Somaliya sakamakon
Rundunar Sojin Sudan ta sanar da kashe mayakan Dakarun kai Daukin gaggawa na Rapid Support
Hukumomin mulkin soji na kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso da suka hade a
Gwamnatin Sudan ta sanar da cewa, bisa la'akari da irin aikin da nauyin da take
Kungiyar Daliban Najeriya (NANS), ta shaida wa Shugaba Bola Tinubu cewa matsalar man fetur na
Kakakin gwamnatin Iran ta bayyana shirin Tehran na sake bude ofishin jakadancinta a Damascus, a daidai lokacin da ake fuskantar kalubalen da kasar Siriya ke fuskanta makonni biyu bayan da
Gwamnatin Lebanon ta shigar da karar Isra'ila a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta. Shafin yanar gizo na Al-Nashra ya bayar
Dakarun kasar Yemen sun sanar da kai farmaki kan birnin Tel Aviv da makami mai linzami kirar "Palestine-2", lamarin da ke nuni da karuwar tashe-tashen hankula a yankin a daidai
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran ya bayyana cewa karfin sojojin kasarsa ya wace kan iyakokin kasar, don haka ya gargari makiyan kasar, su dai-daita
A lokacin ganawarsa da mataimakin firay ministan kasar Rasha, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa gwamnatinsa a shirye take ta kammala, shirin shimfida layin dogo wanda ake kira
Tun shekara ta 2018 ne gwamnatin kasar Kamaru ta bude cibiyoyi guda biyu, don horaswa da kuma dai-daita fahintar addini na 'ya'yan kungiyar Boko Haram kimani 3000 da suka kama.