The latest news and topic in this categories.
Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a tarayyar Najeriya sanadiyyar tumutsitsi a wasu wuraren raba abinci da kayakin kirsimeta ya karu zuwa 32. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta bayyana
Gwamnatin Najeriya ta musanta zargin cewa tana da hannu a hare-haren da ake zargin 'yan ta'adda ta kungiyar Lakurawa suka kai kan bututun man fetur wanda ya taso daga jumhuriyar
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Abin da ya faru a Siriya ya zo ne a matsayin wani babban aiki da Amurka da Isra'ila suka tsara Ministan harkokin
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa
Shugaban kasar Aljeriya ya dauki matakin jinkirta yin murabus din gwamnatin kasar A ranar Talata
Majalisar Dinkin duniya ta bai wa Jihar Borno tallafin dala miliyan shida domin taimaka wa
Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargadi ’yan kasar game da yiwuwar samun karin ambaliya
An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami'in Amurka ya sanar
Kungiyar Hamas ta jinjinawa kungiyar tarayyar Afrika ta AU kan yin Allah wadai da kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza bayan da kungiyar ta soki Isra'ila da keta
Iran ta bayyana cewa za ta aike da tawaga a matakin koli zuwa jana’izar mirigayi babban sakataren kungiyar Hizbollah ta kasar Lebanon Hassan Nasrallah. Da yake sanar da hakan kakakin
Bangaren kungiyar Hamas da ke dauke da makamai ya tabbatar da shahadar wani daga cikin jami’in kungiyar a wani harin Isra’ila. Muhammad Ibrahim Shaheen, ya yi shahada ne a wani
Ministan tattalin arziki na kasar Iran Abdunnaser Himmati yana halatan taro dangane da matsaloli da kuma dammakin da kasashen masu tasowa suka fama da su a birnin Riyad na kasar
Ministan tsaron HKI Israel Katz ya bayyana cewa gwamnatin HKIba zata bar a kafa kasar Falasdinu ba, saboda hakan barazana ce ga samuwar HKI. Israek Kazt ya bayyana haka ne
Kungiyoyin Hamas, Jihad Isalami da kuma sauransu a kasar Falasdinu da aka mamaye sun bayyana yi allawadi da HKI saboda yadda suke zazabtar da fursinonin Falasdinawa a gidan yarin Ofer,