Iran : Pezeshkian zai halarci jana’izar Ayatollah Seyyed Ali Khamenei A Iraki

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai yi tafiya zuwa Iraki a ranar Talata don halartar jana’izar Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei,

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai yi tafiya zuwa Iraki a ranar Talata don halartar jana’izar Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, wanda aka shirya gudanarwa a biranen Najaf da Karbala na Iraki a ranar Laraba.

Ziyarar ta zo ne yayin da ake ci gaba da gudanar da jana’izar Jagoran da iyalansa hudu da sukayi shahada tare a fadin Iran.

Ayatollah Seyyed Ali Khamenei yayi shahada ne a hare-haren sama da Amurka da Isra’ila suka kai gidansa a ranar 28 ga Fabrairu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted