Al-Adu Da Ci Gaban Addinin Musulunci A Tarihi 26

26-Assalami alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-Adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, shiri wanda yake kawo maku irin ci gaban da masana a tsawon tarihin addinin musulunci suka kawo na ci gaba a dukkan bangarorin rayuwar bil’adama a doron kasa tun bayyanar addinin musulunci […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 226

226-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri  wanda yake kawo maku, kissoshi wadanda suka zo cikin Al-Kur’ani mai girmako cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare damu a cikin shirimmu na yau. ///… Madalla, masu sauraro, idan kuna tare da mu, […]

Jonathan: Ya Damu Da Yanda Neman Zabe Ke Tafiya A Kasar

Tsohon shugaban  tarayyar Najeriya Dr Goodluck Jonathan ya bayyana damuwarsa da yanda yakin neman zaben shugaban kasa da gwamnoni na shekara mai zuwa yake tafiya a kasar, saboda akwai tashe tashen hankula da suka shafi kabilanci, yankuna da bangarinci ciki a cikinsu, wadanda kuma suna iya shafar zaman lafiya da hadin kan kasar nan gaba. […]

Yemen Ta Yi Kira Ga Saudia Ta Kawo Karshen Yaki Da Ita

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Yemen ta yi kira ga gwamnatin kasar Saudia ta tabbatar da gaskiyar abinda ke faruwa a kasa a yakin da take fafatwa da sojojin kasar, musamman a kuduncin kasar, na faduwa daya bayan daya. Ta kuma kawo karshen yakinda take yi a kudancin kasar wanda babu nasara. Kamfanin dillancin labaran Tasnim […]

Aragchi Ya Gargadi Isra’ila Kan Sake Farwa Kasar Iran Da Yaki

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa masu aikiwa HKI a Amurka da sauran kasashen yamma suna kokarin sako kirkiro wata karya Iran wacce suka bawa kansu damar fadawa kasar Iraki da yaki a shekara ta 2003, don a wannan karon su sake fadawa kasar Iran da sunan ta mallaki makaman kare […]

Qalibaf Ya Maida Martani Kan Labaran CNN Kan Iran

qalibaf

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran kuma shugaban tawagar tattaunawa da kasar Amurka ya bayyana cewa, a halin yanzu ayyukan yan siyasa masu goyon bayan Trump da Jam’iyarsa sun yi rauni, ko kuma sun kammala ayyukansu, don haka haramtacciyar kasar Isra’il (HKI) ta bawa kafafen yada labaran Amurka aiki na kirkiro labaran karya kan JMI, da […]

Iran Ta Kai Hare Hare Kan Sansanin Sojojin Amurka A Kuwait

Sojojin kasar Iran sun kai hare hare tare da amfani da makaman Drons kan sansanin sojojin Amurka na Ali Assalim da ke kasar Kuwait. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto majiyar sojojin kasar na fadar haka a safiyar yau Laraba, ta kuma kara da cewa, sun yi amfani da makaman drons masu […]