Iran: Aragchi Ya Zanta Da Tokwarorinsa 12 A Yankin

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bada bayanin tattaunawarsa da ministocin harkokin wajen kasashe 12 a yankin a cikin sa’o’ii 48 da suka gabata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto ministan yana fadar haka a yau Asabar, ya kuma kara da cewa, tattaunawar ta kasance kan al-amuran da suka shafi […]

IRGC: Zamu Fidda Makamai Masu Ban Mamaki

Kakakin rundunar IRGC reshen sama, ya bada sanarwan cewa, idan makami sun sake farwa kasar Iran da yaki na uku, za su fidda wasu makamai wadanda basu taba amfani da sub a, kuma zata bawa makiya da kuma duniya mamaki. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Brigadier General Hossein Mohebbi yana fadar […]

Joe Kent: Dole Ne Trump Ya Kawo Karshen Yaki Da Iran

Tsohon shugaban cibiyar yaki da ayyukan ta’addanci na Amurka Joe Kent ya bayyana cewa dole ne shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kawo karshen yaki da kasar Iran ya kuma kori wasu daga cikin manya manyan jami’an gwamnatinsa. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Kent yana fadar haka a jiya Jumma’a a […]

Iran: Wata Tanka Ta Kama Da Wuta A Kokarin Sace Hanya

Sojojin ruwa ko Navy na dakarun kare juyin juya halin musulunci a mashigar ruwa ta Hurmuz sun bada sanarwar cewa wata tankar mai ta yi kokarin wucewa da mashigar ruwa ta Hurmuz ta barauniyar hanya, amma sai ta kama da wuta, bayan ta yi karo na nakiyan teku. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran […]

Paraguay Ta Tsige Shugaban Kasa Ta Kuma Tsareshi

Gwamnatin kasar Paraguaya ta tsige shugaban kasa Santiago Pena daga kan kujerar shugabancin kasar, sannan ta tsareshi saboda zamaba cikin amince da dama da yayi sanadiyyar hana mutanen kasar miliyon 3 kaiwa da ajiyarsu a wani bankin kasar. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto kafafen yana labaran kasar na cewa a ranar […]

Al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi 23

23-Asslamau alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni Tahir Amin nake kawo mako sau guda a ko wane mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]

Al-adu da ci gaban addinin musulunci a Tarihi 20

20-Asslamau alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni Tahir Amin nake kawo mako sau guda a ko wane mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]

Al-Adu da ci gaban addinin Musulunci a tarihi 18

18-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka, barkammu da sake saduwa cikin shirimmu na Al-adu da  ci gaban addinin musulunci a tarihi, shirin da ke kawo muku irin ciki gaban da addinin musulunci da musulmi suka samu tun bayan bayyanarsa zuwa yau, wanda ni Tahir Amin nake kawo muku sau guda a ko wane mako. […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 220

220-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu dawarhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissashi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu laiattafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…. Madalla, Masu sauraro idan kuna tare […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Alhassan (a)223

223-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwashiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. ////…. Madala, masu sauraro idan kuna tare […]

Al-Adu da ci gaban Addinin Musulunci A Tarihi 25

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirummu na al-adu da ci gaban addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin nake kawo maku sau guda a ko wani mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///…Madalla, idan masu sauraro suna tare da mu a cikin […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 225

225-Asalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwashiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. ////….Madala, masu sauraro idan kuna tare da […]

Iraki Ta Bada Shawarar Kafa Kwamiti Da Zai Ziyarci Amurka Da Iran

Kasar Iraki ta yi kira da a kafa kwamitin yanki don yin tafiya zuwa Iran da Amurka domin ganin an shawo kan rikicin yankin Ministan Harkokin Wajen Iraki Fuad Hussein ya tattauna sabbin abubuwan da suka faru da kuma hangen nesa na Tehran na sake fara tattaunawa a wata tattaunawa ta wayar tarho da Ministan […]

Iran Ta Harbo Jirgin Sama Maras Matuki Na Amurka Kirar MQ1

Iran ta harbo wani jirgin sama maras matuki kirar MQ1 kuma ta kame shi a sararin samaniya a tsibirin Qeshm Ofishin Hulɗa da Jama’a na Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ya sanar da lalata da kuma kame wani jirgin sama maras matuki mai suna MQ-1 a kan Tsibirin Qeshm. A cewar Kamfanin Dillancin […]

Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Tunusiya Sun Tattauna  

An gudanar da tattaunawar waya tsakanin ministocin harkokin wajen Iran da Tunisiya Ministan harkokin wajen Iran Seyyed Abbas Araqchi ya yi magana ta wayar tarho da takwaransa na Tunisiya, Mohamed Ali Nafta, a yammacin Juma’a. A cewar kamfanin dillancin labara Mehr, ministocin Harkokin Wajen kasashen biyu sun yi musayar ra’ayoyi kan sabbin abubuwan da suka […]

Amurka Da Isra’ila Sun Kasa Yadda Zasu Fuskanci Iran Da Yaki

Jaridar Isra’ila Ma’ariv ta bayyana cewa: Trump da Netanyahu sun kasa shirya sake daukan matakin yaki a kan Iran Kafafen yada labaran Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun amince da gazawar makircin Netanyahu da Trump kan Iran. Kamfanin dillancin labaran Mehr, wanda ya ambato Al-Mayadeen, ya ruwaito cewa: kafafen yada labaran Isra’ila sun amince da gazawar makircin […]

Yemen: Kawancen Saudiyya Sun Kai Hari Kan Kasar Yemen

Kakakin Rundunar Sojin Yemen ya sanar da cewa: Mutane da dama ne suka yi shahada tare da jikkata a harin da Saudiyya ta kai kan kasuwa a gundumar Ta’iz Kakakin Rundunar Sojin Yemen Yahaya Sari’e ya sanar da cewa: Wani jirgin yakin kawancen da Saudiyya ke jagoranta ya kai hare-hare sau uku a wata kasuwa […]