The latest news and topic in this categories.
Jagoran harkar musulunci ta Nigeria wanda kamfanin dillancin Labarin Iran na (IP) ya yi hira da shi, ya ti tir da harin dabbancin da Isra’ila ta kai wa Syria, sannan
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizizhkiyan wanda yake halartar taron kungiyar D8 a kasar Masar ya bayyana cewa; Ta hanyar aiki tare, kasashen musulmi za su iya dakatar da laifukan da
Jaridar Telegraph ta Birtaniya ta bayyana cewa, masu dauke da makamai da su ka kifar da gwamnatin Syria, sun sami bayani daga Amurka da Birtaniya akan cewa a wannan karon
Jagoran harkar musulunci ta Nigeria wanda kamfanin dillancin Labarin Iran na (IP) ya yi hira
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizizhkiyan wanda yake halartar taron kungiyar D8 a kasar Masar ya
Jaridar Telegraph ta Birtaniya ta bayyana cewa, masu dauke da makamai da su ka kifar
Da safiyar Alhamis ne jiragen yakin HKI su ka kai jerin hare-hare akan birnin San’aa
Firamistan kasar ta Ireland Simon Harris ya bayyana cewa rufe ofishin jakadanci da Isra’ila ta
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya na neman shaidu kan halin da ake ciki a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Matakin zai shafi irin ta’asar da aka aikata daga ranar 1
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa duk wata matsin lamba kan kasar ta Donald Trump za ta cutura. Iran dai ta caccaki matakin da shugaban AMurka ya dauka ind aya sanya
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa : Gabadayen Falastinu tun daga kogi har zuwa teku ta al'ummar Falasdinawa ce. Jagoran ya jaddada
Ministan tsaron Isra'ila, Isra'ila Katz ya umarci sojojin gwamnatin kasar da su shirya wani shiri na "ficewar" Falasdinawa daga zirin Gaza. Umarnin Katz ya biyo bayan shawarar Shugaba Donald Trump
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu