The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga zanga su kuma saurari kiraye kirayensu na kawo karshen mummunar shugabanci. Jaridar Premium times ta
Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu zanga zanga su lalata kasar ba. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto manjo janar
A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har da birnin Roma babban birnin kasar. Tashar talabijin ta Presstv
Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga
Babban helkwatan sojojin Najeriya ya bada sanarwan cewa sojojin kasar ba za su bar masu
A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa
Mutanen a kasashen duniya da dama suna ci gaba da zanga zangar goyon bayan al-ummar
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye