The latest news and topic in this categories.
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu daga cikin shugabannin kasashen yamma suna kokarin kunna wutar yaki a Ukiraniya, bayan da Kiev
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai cin dogon zango kirar Amurka akan yankin Briyansky dake kan iyaka. Wannan shi ne karon
Ministan harkokin wajen Burkina Faso, Karamoko Jean-Marie Traore, ya yaba da yadda kasar ke ci gaba da samun hadin gwiwa da Rasha, yana mai cewa, alakar Burkina Faso da Rasha
A jiya Jumma’a ce kafafen yada labarai da jaridun kasar Rasha suka bada labarin cewa
Fadar Kremlin ta musanta rahoton mai cewa kasar Rasha tana samun tallafin makamai masu linzami
Parstoday - Rasha ta dauki taimakon soji da kasashen yammacin Turai ke baiwa Ukraine a
Kasar Rasha ta sanar da kakkabo jiragen saman yakin Ukraine marasa matuka ciki guda 158
Parstoday- Ministan harkokin wajen Rasha ya kira izinin kasashen yamma na amfani da makami mai
An bayyana cewa Iran ce kasar ta 10 a duniya wajen samar da wutar lantarki, da yawan megawati dubu 94 da 846. Manajan da yake kula da tsara manyan ayyuka
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta sanar da kiran taron kasahen larabawa a karshen wannan watan na Febrairu da ake ciki domin tattauna batun tilasta wa Falasdinawa yin hijira daga
Kungiyar kasashen musulmi ( OIC) ta fitar da bayani da aciki ta yi tir da maganganun shugaban kasar Amurka Donald Trump akan fitar da mutanen Gaza. Kungiyar ta OIC ta
Shugaban kasar Namibia dake kan gado Nangolo Mbumba ne ya sanar a yau Lahadi cewa, jagoran samun ‘yacin kasar Sam Nujoma ya rasu a jiya Asabar da dare, bayan da
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya yi kira da a kafa kawancen duniya da dukkanin kasashen musulmi za su shiga ciki, domin taimakawa mutanen Gaza, da sake gina yanki, tare
15-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa Shirin wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma