Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Kada Yankin Kamtashatka Na Kasar Rasha

Rahotanni daga kasar Rasha sun ce girgizar kasa da ta kai karfin daraja 8.7 a ma’aunin Richard ta girgiza yankin Kamtashtka na kasar Rasha, da

Rahotanni daga kasar Rasha sun ce girgizar kasa da ta kai karfin daraja 8.7 a ma’aunin Richard ta girgiza yankin Kamtashtka na kasar Rasha, da hakan ya sa kasashen yankin zama cikin zullumin afkuwar igiyar ruwan Tsunami.

Cibiyar da take kula da afkuwar girgizar kasa a turai ta ce, an yi girgizar kasar ne da misalin karfe 03;25 agogon Moscow, da hakan ya sa hukuma shelanta zama cikin halin ko-ta-kwana a yankin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments