The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa: Idan Donald Trump ya yi ƙoƙarin dakatar da yakin Ukraine, to za a kashe shi Mataimakin shugaban kwamitin tsaron kasar Rasha Dmitry Medvedev, ya yi
Jamhuriyar Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin Glavkosmos na kasar Rasha a wannan Juma'a kan sayen tura tauraron dan adam na sadarwa, da kuma na'urar radar domin ayyukan tsaro. Wannan
Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha Sergei Ryabkov ya bayyana cewa, bangaren Rasha yana gargadin Isra'ila kan ko da wasa kada tunanin kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran. Da yake zantawa
Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa
Sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Rasha Sergei Shoigu ya gana da shugaban kasar Iran
Kasashen Chaina da Rasha sun fara atisayen soje na hadin giwa bayan barazanar kungiyar tsaro
Jakadan kasar Rasha a Tehran ya bayyana cewa kasashen yamma ba a shirye suke su
Jami'an tsaron Rasha sun kama wani dan leken asiri da ya shirya kashe manyan shugabannin
Sabon shugaban kasar Amurka ya bayyana yiwuwar kulla alakar jakadanci tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila nan kusa kadan Sabon shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana game da yiwuwar
Babban limamin Kiristocin birnin Qudus ya bayyana cewa: Dole ne kasashen duniya su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na wahalar da Falasdinawa a Gaza suke ciki Shugaban mabiya
Babban hafsan hafsoshin sojin Sudan ya yi tsokaci game da takunkumin da Amurka ta kakaba masa da cewa; Ba zai yi tasiri a kansu ba Kwamandan sojojin Sudan kuma shugaban
Wata marubuciya a jaridar “Haaretz” mai suna No’a Limona’ ta wallafa wata kasida dake cewa; gwamnatin Benjamin Netanyahu ta kasa cimma manufofin yakin,sannan kuma tana kai komo a wuri daya
Shugaba José Raúl Mulino Quintero ya ce mashigar ruwan mallakin kasarsa Panama ce, kuma za ta cigaba da zama a hakan tare da girmama hakkin kowadanne kasashe wajen cin moriyarta.
Kungiyar ta kasar Lebanon ta fitar da bayani a jiya Litinin tana mai taya al’ummar Falasdinu samun nasara akan ‘yan sahayoniya da masu taimakonsu. Sanarwar kungiyar ta Hizbullah ta kunshi