Kasar Rasha Tace Baza Su Sassauta A Bangaren Siyasa

kasar rasha tace a shirye take tayi hulda da kasashen turai amma ba za ta sassauta a bangaren siyasa ba

ministan harkokin wajen kasar rasha Sergi lavrov ya bayyana cewa mosko za ta karanci abin da dan sako Amurka za gabatar batare da wani sassauci kan siyasa ba, kuma ya jaddada matsayin rasha na fara kulla dangantaka da kasahen turai amma ba kamatar yadda take kafin shekara ta 2022 ba

da yake Magana game da takunkuman da amurka ta kakaba mata lavrov y ace lallai gwamnatin kasar rasha ba za ta jira saukar muajizaba daga gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Donald Trump akan wannan batun

haka zalika shugaban majalisar kasar rasha valentina maftiyenko ya jaddada cewa babu wata yarjejeniya da za’a cimma game da  zaman lafiya a Ukrain sai dai amincewa da sharudan da kasar rasha ta gabatar ba, yace mosko tana sun cimma matsaya mai tsafta kuma mai dogon zango, ba zai dakatar da kai hare hare na wucin gadi ba

agefe guda kuma mai Magana da yawun fadar karmalin demitry biskof ya fadi cewa kasar amurka tana kokarin shiga tsakanin wajen ganin an kawo karshen rikcin ukrain yana mai ishara da cewa lallai mosko tana jinjina mata game da wannan namijin kokari

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted