The latest news and topic in this categories.
Manyan jami'an kasar Jordan sun gargadi Amurka cewa: Idan ta janyo hargitsi a Jordan, to zai mamaye dukkan kasashen yankin gaba daya Shugaban majalisar dattijan kasar Jordan Faisal Al-Fayez ya
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira da a kawo karshen killace yankin Gaza da sojojin HKI su ka yi. Masu zanga-zangar
Manyan jami'an kasar Jordan sun gargadi Amurka cewa: Idan ta janyo hargitsi a Jordan, to
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Amman da kasarJordan a safiyar
Ministan harkokin wajen kasar Jamus Annalena Baerbock ta bayyana damuwar kasar Jamus da yadda sojojin
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan dokar da za ta rage tallafin da Amurka ke baiwa Afirka ta Kudu, wanda ake ganin bai rasa nasaba da karar
Kasashe 79 na duniya sun yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauka na kakabawa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC takunkumi, suna masu cewa
Dubban masu zanga-zanga ne suka fito kan titunan kasar Jordan da kasar Iraki domin yin Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na korar Falasdinawa daga yankin Gaza. Masu
Yau Asabar shugabannin kasashen raya tattalin arzikin kasashen Gabashi da Kudancin Afrika EAC da SADC za su gana a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin tattauna rikicin gabashin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi barazana ga tsaron kasar Iran, to lallai Iran ta kalubalance ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid