The latest news and topic in this categories.
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen sama marasa matuka ciki 'Yan gwagwarmayar Musulunci na kasar Iraki sun sanar da cewa: Sun
A sanarwar da ta fitar a yau Lahadi, kungiyar gwgagwarmayar musulunci ta Iraki ta ce ta kai hari da jirage marasa matuki akan cibiyoyin HKI a matsayin mayar da martani
Da safiyar yau Alhamis ‘yan gwgawarmaya daga Iraki sun harba jirage marasa matuki guda uku zuwa kudancin Falasdinu dake karkashin mamaya. Harin na ‘yan gwgawarmayar Iraki ya shafi na’urorin hangen
Matasa a kasar Iraki sun kai hari kan ofishin tashar talabijin ta MBC ta Saudiyya
Kungiyar gwgwarmayar ta Iraki ta fitar da sanarwa da a ciki ta bayyana cewa, ta
Gwamnatin Iraki ta yi Allah wadai da matakin da kafafen yada labarai na gwamnatin sahyoniyawan
Dakarun Hashdush- Shaabi na kasar Iraki sun kaddamar da sabbin hare hare da sabbin makamai
Makamai masu linzami samfurin Katusha guda uku ne aka cilla kan sansanin sojojin Amurka da
Hare-haren Isra'ila sun kashe Falasdinawa 70 tare da raunata 100 a rana guda a yankin da aka yi wa kawanya. A tsakiyar Gaza, Isra'ilawa sun kai hari kan gidaje da
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya gargadi kasashen musulmi kan makircin da Amurka da Isra'ila suke kullawa na sake fasalin yammacin Asiya, yana mai bayyana su a matsayin makiyan
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa sama da mutane miliyan daya ne akasari mata da kananan yara ne suka rasa matsugunansu a Syria
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: Batun samar da sabuwar yankin Gabas ta Tsakiya a ƙarƙashin ikon 'yan sahayoniyya “rudun tunani ne kawai” A cikin
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Suna da yakinin makomar Siriya ba za ta kasance kamar yadda masu kulla makirci kan kasar suka shirya ba Shugaban Majalisar
Jakadan kasar Yemen a Iran ya jaddada cewa: 'Yan gwagwarmayar Yemen ba za su dakatar da kai hare-hare kan Isra'ila ba har sai an kawo karshen kai hare-hare kan Gaza