The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta kasar Iraki ta kai wani hari da makami mai linzami kan wani sansanonin sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila a cikin a yankunan Falasdinawa da ta mamaye. Da
Wani bangare na ‘yan gwagwarmayar Iraki ya yi alkawarin bayar da dubban mayakansa domin mara baya ga kungiyar Hizbulllah ta kasarr Lebanobn wajen tunkarar ayyukan ta'addanci na haramtacciyar kasar Isra'ila
Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye suka su aika da dubban mayaka zuwa kasar Lebanon a duk lokacinda yake ake bukata.
Wani jami'in gwamnatin kasar Iraki ya bayyana cewa, idan gwamnatin HKI ta kuskura ta farwa
Sojojin Yemen da hadin gwiwar 'yan gwagwarmayar Iraki sun kai hare-hare guda biyu kan jiragen
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons
Dakaru masu gwagwarmaya a cikin kawancin Mukawama a kasar Iraki sun kai farmaki da makaman
Sayyid Muqtada Sadr ya yi dirar mikiya kan Amurka dangane da yadda take goyon bayan
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa Amurka da Isra’ila suka kitsa abinda ke faruwa a Siriya. Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana
Bayanai daga Afghanistan na cewa, ministan kula da 'yan gudun hijira na gwamnatin, Khalil Haqqani ya mutu sakamakon fashewar wani abu a cikin hedkwatar ma'aikatar da ke tsakiyar birnin Kabul.
Rahotannida ga Falasdinu na cewa wani sabon harin Isra'ila ya yi sanadin rayukan Falasdinawa da dama a yankin Zirin Gaza a daidai lokacin da 'yan mamaya ke ci gaba da
Iran ta yi watsi da zarge-zargen kasashen turai kan shirinta na nukiliya tare da shan slwashin mayar da martani kan wani mataki da suke gigin dauka kanta. Da yake sanar
Kasar Faransa ta fara janye sojojinta daga Chadi, inda ta fara janye wasu jiragen yaki guda biyu daga kasar, kwanaki kadan bayan da Faransa ta sanar da kawo karshen yarjejeniyar
An zabi ministan man fetur na kasar Iran a matsayin shugaban kungiyar kasashen masu arzikin man fetur a duniya wato (OPEC) na shekara mai zuwa ta 2025. Kamfanin dillancin labaran