JMI tana daga cikin kasashen wadanda suka amince da kawo karshen mamayar da gwamnatin HKI take wa kasar Falasdinu, da... Read more
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa amfani da kayakin sadarwa wanda mutane fararen hula suke amfani da su... Read more
Kafafen yada labarai na HKI sun bayyana cewa dakarun kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun kai hare hare kan arewacin... Read more
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da iri da aka sun haura zuwa shahidai 41,226 da kuma... Read more
Majiyar gwamnatin kasar Iran a kasar Siriya ta bayyana cewa labarin kama sojojin kasar a lardin Hasaka na kasar Siriya... Read more
Shugaban majalisar gudanarwa na kungiyar Hizbbulah ta kasar Lebanon Sayyid Hashem Safiyyuddeen ya bayyana cewa HKI ba zata cimma ko... Read more
Jaridar haramtacciyar kasar Isra’ila Haaretzta watsa labarin cewa: Amurka ta gargadi haramtacciyar kasar Isra’ila game da kunna yakin basasa da... Read more
Jaridar Damorkor ta HKI ta bayyana cewa kasar zata shiga matsalolin tattalin arziki da kudade saboda yakin da ke faruwa... Read more
Mataimakin shugaban kungiyar Jihadul Islami daya daga cikin kungiyoyi masu gwagwarmaya da sojojin HKI a Gaza, da sauran yankunan Falasdinawa... Read more
Tallafin da ba iyakan da kasashen yamma suke bawa HKI a yakin da take fafatawa a Gaza, ya bunkasa kasashen... Read more
Mayakan kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin Katusha a kan matsugunan yahudawa a... Read more
Gwamnatin Masar ta yi dirar mikiya kan munanan manufofin fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu Gwamnatin Masar ta... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ta musanta da babban murya zargin Firai ministan HKI Benyamin Natayahu na taimakawa kungiyar Hamas... Read more
Gwamnatin HKI tana son budewa kanta wata jahannama a yankin yamma da kogin Jordan bayan da fara yaki gadan-gadan da... Read more
Tashar talabijin ta Aljazeera ta kasar Qatar ta nakalto majiyar HKI na cewa gwamnatin yahudawan ta amince da tsagaita wuta... Read more
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau, shiri wanda... Read more
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan’ani ya bayyana cewa a halin yanzu HKI bata da karfin kare mutanen... Read more
Mai gabatar da kara a kotun kasa da kasa ta ICC Karim Khan ya bukaci alkalai wadanda abin ya shafa... Read more
A zanga-zangar da mutanen kasar Indosaniya suke gudanarwa a karshen ko wani mako, don nuna goyon bayansu ga al-ummar falasdinu... Read more
Wani masanin harkokin siyasar gabas ta tsakiya, Abdul Bari Atwan ya zargi kasashen Larabawa musamman kasashen Masar da Katar da... Read more