Search
Close this search box.

An Ci Gaba Da Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Kasashen Yamma

A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har da birnin Roma babban birnin

A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har da birnin Roma babban birnin kasar.

Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa masu zanga zangar mako mako a kasashen turai da Amurka .

Labarin ya kara da cewa banda yakin da ce gaba a zirin gaza, a kudancin kasar Lebanon hare haren HKI sun kai 96 sun kuma kai mutane 360 ga shahada.

Majiyar ta bayyana cewa jiragen yakin HKI sun kai hare hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon, sannan wasu da dama sun ji rauuni.

Masana sun yi gargadi kan cewa mai yuwa yaki babba ya barke tsakanin sojojin HKI da kuma Lebanon saboda yadda kungiyar ta halaka sojojin HKI da dama ton ranar 8 ga watan octoban da ya gabata. A yaynda dubban darururuwan yahudawa suka kauracewa  arewacin kasar Falasdinu da suka mamaye.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments