The latest news and topic in this categories.
Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa: Wajibi ne al'ummar musulmi su yi amfani da dukkanin abin da suke da shi wajen taimakawa Palasdinawa a Gaza.
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 454, HKI tana cigaba da yi wa Falasdinawa kisan kiyashi, inda a yau ta kai hari akan hemar da ‘yan gudun
Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira 'Samidoon' ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta bada umurnin tsare falasdinawa 91 ba tare da gabatar da
Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa: Wajibi ne al'ummar musulmi
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 454, HKI tana cigaba da yi
Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira 'Samidoon' ta bada
Rahotannin da suke fitowa daga Falasdinu sun ambaci cewa, HKI ta kashe Falasdinawa da su
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 373, kungiyoyin gwgawarmayar Falasdinawa suna cigaba
Kwanaki 30 bayan tsagaita wutar yaki a Gaza, sojojin mamayar HKI suna cigaba da kai hare-hare a yankuna mabanbanta. Bugu da kari, sojojin na HKI suna cigaba da rushe gidajen
Rahotanni da suke fitowa daga Bukavu sun ambaci cewa ‘yan tawayen kungiyoyin M 23 da kuma AFC sun kwace iko da filin sauran jiragen sama na Kavumu wanda yake da
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya yi kira ga kasasnen larabawa da na musulmi da su nuna cikakken goyon bayansu al’ummar Falasdinu domin dakile makircin hadin gwiwa a tsakanin
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Kassim ya gabatar da jawabi da marecen jiya Lahadi inda ya tabo muhimman batutuwa da su ka shafi kasar ta Lebanon
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Tsaron ruwa bai kamata ya zama kayan aikin matsin lamba kan kasashen waje ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa:
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya ce: Tuntubar juna tsakanin Iran da Iraki ya zama wajibi don inganta matakan tsaro tsakanin kasashen biyu Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin