Sojojin HKI suna ci gaba da kai hare-hare a sassa daban-daban na yankin zirin Gaza da su ka hada da... Read more

A jiya Juma’a miliyoyin mutane Yemen sun cika dandalin ” Saba’in” dake birnin Sanaa, domin nuna cikakken goyon bayansu ga... Read more

Shugaban Asibitin ido dake Gaza, Dr. Abdussalam Sabah, ya sanar da cewa, adadin Falasdinawan da su ka rasa ganinsu sanadiyyar... Read more

A cikin sa’o’i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin... Read more

Jiragen yakin HKi sun kai hare-hare da safiyar yau Asabar a birnin Gaza da hakan ya yi sanadiyyar samun shahidai... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; A kalla mutane 35 ne su ka yi shahada, yayin da... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta sanar da cewa adadin wadanda su ka yi shahada a cikin sa’o’I 24 da... Read more

An gudanar da Sallar Juma’a a mako na uku na watan Ramadan a Masallacin Al-Aqsa, duk kuwa da tsauraran takunkumin... Read more

A yau Juma’ar farko ta watan Ramadan an kiyasta cewa adadin Falasdinawan da su ka halarci sallar juma’a  a masallacin... Read more

Sakatare-janar na kungiyar malaman musulmi ta duniya ya yi kira ga shugabannin kasashen Larabawa da su hada kai da al’ummarsu... Read more

Gwamnatin hadin kan kasa dake yammacin Libya ta kore labarun da kafafen watsa labarun yammacin turai suke watsa na cewa,... Read more

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta “Amnesty International” ta kira yi Isra’ila da ta gaggauta dakatar da siyasar amfani da karfi... Read more

Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa: Wajibi ne al’ummar musulmi su yi amfani da dukkanin... Read more

A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 454, HKI tana cigaba da yi wa Falasdinawa kisan kiyashi, inda... Read more

Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira ‘Samidoon’ ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta... Read more

Rahotannin da suke fitowa daga Falasdinu sun ambaci cewa, HKI ta kashe Falasdinawa da su ka hada kananan yara da... Read more

A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 373, kungiyoyin gwgawarmayar Falasdinawa suna cigaba da kai hare-hare a kan... Read more

Wasu gungun ‘yan majalisar dattijan Amurka sun gargadi babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa Fira ministan Isra’ila Binyamin Natanyaho ya bayyana daliban Jami’a dake zanga-zangar nuna goyan bayan falasdinawa da... Read more