The latest news and topic in this categories.
Rahotonni sun bayyana cewa: Yariman shugaban kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida yana raye Rahotonnin sun jaddada cewa: Hamza bin Laden, dan Osama bin Laden, shugaban kungiyar Al-Qa'ida da aka kashe a
Mutanen a kasashen duniya da dama suna ci gaba da zanga zangar goyon bayan al-ummar Falasdinu da kuma yin allawadai da HKI. Kamfanin dillancin labaran IRIB.NEWS na kasar Iran ya
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani da HKI a matsayin makami wajen fuskantar kasashen duniya, da kuma jujjuyata kamar yadda take
Rahotonni sun bayyana cewa: Yariman shugaban kungiyar ta'addanci ta Al-Qa'ida yana raye Rahotonnin sun jaddada
Mutanen a kasashen duniya da dama suna ci gaba da zanga zangar goyon bayan al-ummar
Amir Khrasani wani ba’irane ya rubuta a shafinsa na X kan cewa Amurka tana amfani
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da aka kashe a Gaza a rana ta 347 da ake ci gaba da gwabza yakin
An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami'in Amurka ya sanar a wannan Litinin. A watan da ya gabata, Amurka ta mika ragowar sansanonin soji ga
Rahotanni daga kasar Lebanon sun tabbatar da shahadar mutane akalla 9 tare da jikkatar wasu kimanin 2,800 bayan wata fashewa a birnin Beirut fadar mulkin kasar. A cikin rahotonta, ma'aikatar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ba tare da wani sharadi ba ga gwagwarmayar Palasdinawa, a yakin da suke yi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila. Pezeshkian
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a Zirin Gaza da kuma kungiyar Ansar Allah a kasar Yaman suna yakar zaluncin Isra’ila kafada
Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya bayyana aniyar kasarsa na ci gaba da gudanar da shari'ar kisan kiyashi kan gwamnatin sahyoniyawan. Jaridar Quds al-Arabi ta bayar da rahoton cewa, Cyril