The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a na birnin Tehran ya jaddada cewa: Harin daukan fansa na "Alkawarin Gaskiya 2" da Iran ta kai ya karya kashin bayan makiya yahudawan sahayoniyya
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da 'yan sahayoniyya suka kai wa asibitin Red Crescent Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar
Kasar Spain ta yi kira ga kasashen duniya da su daina sayar da makamai ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya Fira ministan kasar Spain Pedro Sanchez a yau Juma'a
A dai dai lokacinda firai ministan HKI Benyamin Natanyahu yake jawabi a gaban majalisar dokokin
Jami’an tsaron kasar Jamsu sun kai hari a jiya Laraba akan cibiyar musulunci ta “Humburg’
Wakilin tashar Al Mayadeen a birnin Landan ya bayar da rahoton cewa, masu zanga-zangar goyon
A daidai lokacin da ake karatar lokacin gudanar da zaben shugaban kasr Venezuella, Shugaba Nocolas
Gungun matasa a kasar Belgium sun rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Imam Sayyid Aliyul
Kasar Spain ta yi kira ga kasashen duniya da su daina sayar da makamai ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila 'yar mamaya Fira ministan kasar Spain Pedro Sanchez a yau Juma'a
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare-hare kan muhimman wurare a haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon daga manyan cibiyoyinta
Kasar Afirka ta Kudu tana shirin mika wasu karin cikakkun shaidu ga kotun kasa da kasa manyan laifuka haramtacciyar kasar Isra'ila Shugaban kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya bayyana
Jiragen yakin HKI sun yi luguden wuta a kan unguwar dahiya junubiyya na birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon, inda suka kashe mutane kimani dozun biyu. Tashar talabijin ta presstv
Iran ta yi allawadai da hare haren da HKI ta kai kan asbitin wucin gadi na kasar wanda ta kafa a kan iyakar kasashen Lebanon da Siriya don tallafawa mutanen
Kakakin sojojin kasar Yemen ya bada sanarwan cewa sojojin kasar sun cilla makamai kan wani jirgin ruwan kasuwanci mallakin Amurka a cikin tekun maliya da kuma wani wanda yake kan