Hukumomin Namibiya sun hana wani jirgin ruwa da ke jigilar kaya zuwa “Isra’ila” shiga cikin yankin kasar, a daidai lokacin... Read more
Kungiyar Hadin Kan Addinai ta Nijeriya (NIREC) ta yi kira ga Shugaba Tinubu da ya kawo karshen yawaitar ayyukan ta’addanci... Read more
Ma’aikatar harkokin wajen Denmark ta sanar da rufe ofisoshin jakadancinta da ke Mali da Burkina Faso saboda cigaba da kasancewar... Read more
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola... Read more
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola... Read more
Gwamnatin gabashin Libiya ta sanar da rufe dukkan wuraren da ake hako mai tare da dakatar da ayyukan hakowa da... Read more
Burkina Faso ta bukaci ganin ta karfafa alaka da kasar Iran ta fuskar musayar labarai da raya al’adu na kasashen... Read more
Gwamnatin Masar ta sanar da cewa: An kawo karshen zaman tattaunawar tsagaita wuta a Gaza ba tare da cimma matsaya... Read more
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan kuma babban hafsan hafsoshin sojin kasar ya bayyana makomar yakin Sudan Kwamandan sojojin... Read more
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ya jaddada cewa duk wani matsayi na goyon bayan Palastinu ya samo... Read more
Wasu rahotanni sun bayyana cewar mayakan Boko Haram sun sace wasu matafiya a yankin Kumadouku da ke kan iyakar Najeriya... Read more
‘yan fafatuka A Afrika ta Kudu, sun ce yunkurin da kasar ke yi na tuhumar Isra’ila a kotun kasa da... Read more
Gwamnatin mulkin soji ta Mali ta dakatar da gidan talbijin na Faransa LCI daga aiki a kasar tsawon watanni biyu,... Read more
Daruruwan al’ummar Moroko ne suka halarci zanga-zangar a gaban hedkwatar majalisar dokokin kasar da ke Rabat, babban birnin kasar, tare... Read more
Kwamandan dakarun kai daukin gaggawa ya yi da’awar kafa gwamnatin hadin kan kasa a birnin Khartoum Al-Pasha Tabik, mai ba... Read more
Gwamnatin jihar Adamawa a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan fara aiwatar da sabon tsarin albashi na naira 70,000 a matsayin... Read more
Shugaban kasar Tunisiya ya yi kira da a sanya ido sosai kan duk wani yunkuri na neman rura wutar fitina... Read more
Ficewa da durkushewar manya manyan kamfanonin Nijeriya dana kasashen waje saboda matsalar tattalin arziki da rashin yanayi mai aminci na... Read more
Karamin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin a bi diddigin waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa... Read more
Babbar kungiyar lauyoyi ta Nijeriya (NBA) ta bukaci a gaggauta aiwatar da umarnin shugaban kasa Bola Tinubu kan batun samar... Read more