The latest news and topic in this categories.
A Nijar idan an jima ne za’ayi jana’izar tsohon fira ministan kasar Mirigayi Hama Amadou wanda Allah ya yi wa rasuwa A cikin daren ranar Laraba. Hama Amadou ya rasu
A wannan Labara ce Allah ya yi tsohon dan siyasa kuam tsohon firayi ministan Jamhuriyar Nijar Hama Amadou rasuwa. Hukumomin Nijar sun sanar da cewa Hama ya rasu ne a
A wani bangare na sauya majalisar ministocinsa, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rushe Ma’aikatar Bunkasa Ci-gaba Arewa da takwarorinta na sauran yankuna. Kakakin Shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Majalisar
Kungiyar raya kasashen kudancin Afirka ta SADC ta sanar da cewa, sakamakon fari da ake
Ministan harkokin wajen Somalia Ahmed Moalim Faki Ahmed, ya soki kalaman jakadan Burtaniya a kasar,
A wani lokaci yau Litini ce ake fara tattauanwar neman tsagaita wuta a rikicin Sudan.
Mutane 80 ne suka mutu a wani hari da dakarun kai daukin gaggawa na Rapid
Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya karbi ragamar jagorancin kungiyar raya kasashen kudancin Afirka (SADC),
Shugaban majalisar mulkin sojin kasar Sudan Janar Abdel Fattah al Burhan ya bayyana cewa ‘yan mulkin-mallaka ne suke kara rura wutar duk wani rikici a Afirka. Al Burhan ya bayyana
Sojojin Isra'ila sun kai hare-hare ta sama kan kasar Labanon a wani mataki na karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kungiyar Hizbullah. Kamfanin dillancin labaran iqna ya rawaito daga tashar
Ministan harkokin wajen Iran ya yi Allah wadai da harin da Amurka da Birtaniya suke kai wa kan kasar Yemen Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya yi la'akari da
Dakarun Sarayal-Quds bangaren sojin kungiyar Jihadul-Islami sun kai hari kan wani gida da sojojin mamayar Isra'ila na musamman suka mayar da shi matsuguninsu a Jabaliya Dakarun Sarayal-Quds, bangaren sojin kungiyar
Jamus ta ba da shawarar yin amfani da dabara mai kyau game da takunkumi kan Siriya Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock ta bayyana cewa: "Jamus ta ba da shawarar
Mataimakin shugaban majalisar gudanar da Mulki a Sudan ya jaddada cewa: Ba zasu amince da duk wani shirin wanzar da zaman lafiya da sulhu da 'yan tawayen kasar ba Mataimakin