Habasha Tana Kwace Mekele Mayakn Tiray Suna Tattaunawa Da Yan Adawa A Masar

Sojojin gwamnatin kasar habasha sun kwace iko da birnin Meklle babban birnin yankin Tigray na kasar a jiya Asabar a dai dai lokacinda shuwagabannin kungiyar kwatar yencin mutanen Tigray suna ganawa da shuwagabbin kasashe masu adawa da Habasha a kasar Masar. Shafin yanar gizo ta labarai Arabnews ya bayyana cewa, sojojin gwamnatin Habasha ne suke […]

Qalibaf: Iran Zata Bawa Makiya Mamaki A duk wani Kuskuren Da Zasu Aikata

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibaf ya bayyana cewa Amurka ta ji haushin Iran kan yanda ta fuskanceta a yakin da ta dora mata watannin kimani 7 da suka gabata, ya kuma kara da cewa, Amurka da kawayenta zasu fukantar sabbin matsaloli daga JMI idan sun ci gaba da yakarta, sannan a lokacinda […]