Ministan Harkokin Wajen Kasar Armenia Zai Kawo Ziyarar Aiki Iran A Yau Lahadi

Daga cikin batutuwan da bangarorin biyu za su tattauna da akwai batun aiki tare a kudancin yankin Kaucas ( Causcasus) a yayin ganawa da mahukuntan
baka'i yana taron manema labari

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Dr.Isma’ila Baka’i ne ya sanar da cewa ministan harkokin wajen kasar ta Armenia Ararat Mirzoyan zai zo Iran a yau Lahadi a karkashin fadada alaka a tsakanin kasashen biyu da kuma bunkasa harkokin tsaro a cikin wannan yankin.

Daga cikin batutuwan da bangarorin biyu za su tattauna da akwai batun aiki tare a kudancin yankin Kaucas ( Causcasus) a yayin ganawa da mahukuntan Iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted