An Yi Kira Ga Shugaba Tinubu Da Ya Farfado Da Hako Man Fetur A Jahar Borno

Kungiyar Gwamnonin Arewa Masu Gabashin Nigeria Ta Kira Yi Gwamnatin Tinubu Da Ta Farfaddo Da Hako Man Fetur A Borno.
taswirar borno

Kungiyar  Gwamnonin Arewa Masu Gabashin Nigeria Ta Kira Yi Gwamnatin Tinubu Da Ta Farfaddo Da Hako Man Fetur A Borno.

Kungiyar wacce ta hada jahohin Borno, Bauchi, Adamawa, Gombe, Taraba da Yobe, ta  kuma yabawa shugaban kasar ta Nigeria wanda ya bayar da umarni da ci gaba da aikin hako man fetur na yankin Kolmani dake Jahar Gombe.

Wannan kiran da kuma yabon na kungiyar ya zo ne a yayin taron da ta yin a kwanaki biyu daga 2 zuwa 3 ga Oktoba domin tattauna harkokin tsaro a yankin nasu haka nan kuma tattalin arziki da aiki tare a tsakaninsu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted