Iran Ta Yi Tir Da Harin Amurka Da Saudiyya Kan Iraki

Harin Amurka da Saudiyya a Iraki

Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah Wadai da hare-haren wuce gona da iri da Amurka da Saudiyya suka kai a yankuna da dama a Iraki. A cikin wata sanarwa da ta fitar, Ma’aikatar Harkokin Wajen ta yi Allah Wadai da hare-haren Amurka da Saudiyya, wadanda suka kai kan yankuna da dama a Iraki, ciki […]

Ukraine ta tabbatar wa Iran cewa ba da gangan ta hari jirginta ba

Ministan harkokin wajen Iran

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya yi kakkausar suka ga harin da Ukraine ta kai wa jirgin ruwan kasuwanci na Iran a Tekun Caspian a lokacin wata tattaunawa ta wayar tarho da takwaransa na Ukraine. Ya bayyana cewa ”Duk wani hari da aka kai wa ‘yan kasarmu ko muradunmu ba za a amince da […]

Iran : Ayyukan Amurka Da Isra’ila Babbar Barazana Ne Ga Duniya

Gholamhossein Darzi, Jakadan Iran kuma Mataimakin Wakilin Dindindin a MDD

Jakadan Iran kuma Mataimakin Wakilin Dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamhossein Darzi, ya bayyana cewa haramtattun ayyukan Amurka da gwamnatin Isra’ila sun zama babbar barazana ga zaman lafiya da kwanciyar hankali, da tsaro na yanki da na duniya baki daya. Mista Darzi, ya bayyana a taron Kwamitin Tsaro kan halin da ake ciki a Gabas […]

Senegal Ta Goyi Bayan Mali A Yaki Da Ta’addanci

Ziyarar shugaban Senegal a Mali

Kasar Senegal, ta nuna goyan bayan ta ga gwamnatin Mali a yakin da ta ke yi da ta’addanci. A yayin ziyarar da ya kai Bamako, Bassirou Diomaye Faye ya sake jaddada goyon bayan Senegal ga Mali a yakin da take yi da ta’addanci. Ya kuma jaddada kudirin Dakar na karfafa hadin gwiwarta da Bamako dangane […]

Iraqi: Mutane 20 Ne Su Ka Yi Shahada A Harin Amurka Da Saudiyya A Kasar Iraki

rundunar sa-kai ta kasar (raqi

Dakarun sa-kai na Iraki _Hashdus-sha’abi-sun sanar da cewa adadin wadanda su ka yi shahada sanadiyyar harin hadin gwiwa na Amurka da Saudiyya ya kai 20. Sanarwar ta kuma ce, baya ga wannan adadin na shahidai da akwai kuma wasu mutane 30 da su ka jikkata. Hare-haren na Saudiyya sun shafi gundumomin Bagadad, Wasit, Nenava, Basra […]

Al-Adu Da Cikin Addinin Musulunci A Tarihi 10

10-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na Al-adu da ci gaban addini addinin musulunci a tarihi, wanda ni tahir amin yake kawo mako sau guda a ko wani mako. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///… Madallah, masu sauraro idan kuna tare da mu […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 211

211-Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmi na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu na yau. ////…Madallah, Masu sauraro idan kuna tare […]

Gharibabadi: Mashigar Ruwa Ta Hurmuz Ba Zata Koma Kamar Yanda Take Kafin Yaki Ba

Mataimakin ministan harkokin wajen Kazim Gharib abada ya bayyana cewa mashigar ruwa ta Hurmuz ba zata sake komawa kamar yanda take kafin yaki ba. Kuma duk wani kokari na yin hakan zai gamu da maida martani mai tsanani. Kamfanin dillancin labaran Tasnim ya nakalto mataimakin ministan yana fadar haka a wani shirin mai suna “lokacin […]

Cibiyar Khatamul Ambiya (s) Ta Ja Kunnen Amurka Danagne Da Amfani Da Kudadenta

Kakakin cibiyar sojojin kasar Iran rundunar Khatamul Ambiya a nan Tehran ya ja kunnen Amurka dangane da amfani da dukiya ko kudaden kasar da ta tsare a kasashen wajen don bawa wasu kasashen ko kafanoni kamar yanda shugaban kasar Amurka ya fada. Kamfanin dillancin labaran SINA na kasar Iran ya nakalto Ibrahim Zolfikar na fadar […]