The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo makun kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah sayyid Ali Khamnei wanda ya gabatar da jawabi da safiyar yau Laraba ya ce; Tabbas samarin kasar Syria za su take sansanonin
A jawabin da ya yi wanda aka watsa ta talbijin din ‘al-manar” babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya bayyana cewa; Gwgawarmaya za ta cigaba, kuma tana da karfin
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah sayyid Ali Khamnei wanda ya gabatar da
A jawabin da ya yi wanda aka watsa ta talbijin din ‘al-manar” babban magatakardar kungiyar
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinawa ta sanar da cewa an sami shahidai 12 da kuma
Mahukunta a New Orleans a Amurka sun sanar da cewa mutane 10 sun mutu, yayin
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai