The latest news and topic in this categories.
A jiya Lahadi ne da misalin karfe 6:00 na marece aka rufe akwatinan zaben, bayan da al’ummar su ka wuni suna kada kuri’un zaben ‘yan majalisar dokoki wanda shi ne
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci wanda ya gabatar da taron manema labaru na hadin gwiwa a tare da takwaransa na kasar Oman anan birnin Tehran ya bayyana cewa; Iran
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta sanar da cewa a cikin kwanaki 10 kadai ta kai wa HKI hare-hare har sau 13. Kamfanin dillancin labarun “IRNA” na Iran ya ambato
A jiya Lahadi ne da misalin karfe 6:00 na marece aka rufe akwatinan zaben, bayan
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci wanda ya gabatar da taron manema labaru na hadin
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta sanar da cewa a cikin kwanaki 10 kadai ta
Radiyon Sojan HKI ya bayar da labarin dake cewa; An kashe wadannan sojojin ne a
Dan wasan damben zamani dan kasar Iran Farzan Ahmadi Afzahi ya zama zakara a tsakanin
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai