Batun Fara Kai Wa Isra’ila Hari A Cikin Syria, Lokaci Kadai Yake Jira

Jaridar “Yediot Ahronot” ta HKI ta buga wani rahoto da yake nuni da cewa, da akwai tsoro da razani a tsakanin Isra’ila cewa, za su iya fuskantar hari a cikin Syria, musamman daga yankin tuddan Gulan da suke mamaye da shi. Jaridar ta kuma ce ko kadan babu wani amfani akan yadda sjojin na ‘yan […]
An Gudanar Da Bukukwan Ranar 30-Decemba, Ko Ranar Basira A Yau Lahadi A Nan Iran

A yau Lahadi ce aka gudanar da bukukuwan ranar ‘Basira’ wato ranar 9 ga watan Day a kalandar Iranaiywa, ranar da mutanen kasar suke ceci JMI daga faduwa a hannun wasu munafukai makinta wadanda suke samun goyon bayan kasashen waje a shekara ta 2009. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa an […]
Musayar Wuta Tsakanin Afganistan Da Pakistan Ya Kai Ga Mutuwar Mutane 19 Daga Cikin Sojojin Pakistan

A jiya Asabar ce rikici ya barke tsakanin jami’an tsaro na kan iyakar kasashen Afgistan da Pakistan wanda ya kai ga rasa rayuwa na Jami’an tsaro a bangarorin biyu da kuma wasu fararen hula. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa rikicin ya auku ne a garuruwan Khost – Paktia na kan […]
Tattaunawar Tsagaita Wuta A Gaza Yana Dab Da Rushewa Saboda Zagon Kasar HKI

Kafafen yada labarai a kasar Masar sun bayyana cewa tattaunawar tsagaita wuta a Gaza, tsakanin HKI da kuma kungiyoyin Hamas da Kawayenta a Gaza, ya kama hanyar rushewa saboda wasu sharudda wadanda HKI ta kawo wadanda kuma kungiyar Hamas da sauran Falasdinwa ba zasu taba amincewa ba. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya […]
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Gana Da Tokwaransa Na Kasar UAE

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da mataimakin firai ministan kasar Hadaddiyar daular larabawa, ko (UAE) wato Sheikh Abdullahi bin Zaid da kuma ministan harkokin wajen kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il, Baghaei na fadar haka. Ya kuma kara da cewa […]
Wani Jariri Ya Rasa Ransa Saboda Sanyi A Gaza, A Lokacind Sojojin HKI Suka Kai Hari Kan Asbitin Al-Wafa A Tsakiyar Birnin Gaza

Wani jaririn falasdinawa ya mutu sanadiyyar tsananin sanyi a lokacinda sojojin yahudawan Isra’ila suka kai hari kan Asbitin Al-Wafa na tsakiyar birnin Gaza a safiyar yau Lahadi. Wannan bas hi ne karon farko inda jarirai suke mutuwa saboda sanyi a Gaza ba. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto wata kungiyar agaji ta […]
Da Ace Hizbullah Ba Ta Shiga Taimakawa Falasdinawa Yaki Ba?

Tun gabanin Hizbullah ta sami isasshen lokacin da za ta yi nazarin yadda ya kamata girman taya Gaza fada ya kasance, ta bude fagen daga da Haramtacciyar Kasar Isra’ila. Rana daya ce a tsakanin farmakin guguwar Aksa, 7 ga watan Oktoba 2023, da fara kai wa sansanonin Haramtacciyar Kasar Isra’ila hare-hare da Hizbullah ta yi. […]
Kissoshin Rayuwa Sirar Zahra (s) 76

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo makun kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma ko kuma sikin wasu litafan wadanda suka hada da littafin Datane rastan na Aya. Shaheed Muttahri, ko kuma littafin Mathnawai na Maulana Jalaluddeen Rumi, ko […]
Iran Da China Sun Kuduri Aniyar Fadada Alaka A Tsakaninsu

Kasashen Iran da kuma Sin sun kudiri anniyar fadada dangantakar dake a tsakaninsu a dukkan fagage. Bangarorin sun kuma bayyana damuwa game da halin da ake ciki a gabas ta tsakiya da yammacin asiyya. Wannan bayyanin ya fito ne bayan ganawar data wakana tsakanin ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghci da shi da takwaransa na […]
Iran Ta Jajantawa Koriya Ta Kudu Da Thailand Kan Hatsarin Jirgin Sama

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei, ya jajanta wa Koriya ta Kudu bayan wani hadarin jirgin sama da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Baghaei ya mika sakon ta’aziyyar Iran da jaje ga gwamnati da al’ummar Koriya ta Kudu da Thailand, musamman ga iyalan wadanda lamarin ya […]
Sojojin Yemen Sun Harbo Wani Jirgin Yakin Amurka MQ-9 Reaper

Dakarun Yemen sun ce sun yi nasarar harbo wani jirgin Amurka mara matuki kirar MQ-9 Reaper wanda ke gudanar da “ayyukan kiyayya” a tsakiyar lardin Al-Bayda. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Asabar din da ta gabata, rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa, dakarun tsaron sama sun yi amfani da […]
Al’ummar Chadi Na Zaben ‘Yan Majalisar Dokoki

Al’ummar kasar Chadi za su zabi ‘yan majalisar dokoki a kasar a yau Lahadi. Shugaban mulkin soji, Mahamat Idriss Deby ya ce zaben wani bangare ne na kawo karshen wa’adin shirin mika mulki na shekara uku da aka yi bayan rasuwar mahaifinsa. Saidai ‘yan adawa sun yi kira ga al’ummar kasar su kaurace wa zaben, […]
Adadin Falasdinawan Da Sukayi Shahada Sanadin Hare-haren Isra’ila Ya Zarce 45,500

Akalla karin Falasdinawa 48 ne aka kashe a hare-haren Isra’ila a zirin Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun watan Oktoban bara zuwa 45,500, in ji ma’aikatar lafiya a yankin a ranar Asabar. A cewar sanarwar da ma’aikatar ta fitar, kimanin mutane 108,090 ne kuma suka jikkata yayin hare-haren kisan kare dangi da […]
Masana Sun Ce: Haramtacciyar Kasar Isra’ila Zata Rai Na Kanta Idan Ta Yi Gigin Sake Kai Hari Kan Iran

Haramtacciyar kasar Isra’ila zata fuskanci martani mai gauni matukar ta yi kuskuren sake kai hari kan kasar Iran Manazarta da masana harkokin yada labarai na yahudawan sahayoniyya sun mayar da hankali ne kan batutuwan matakan wuce gona iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila take kai wa kan duk wani bangaren da take ganinsa a matsayin […]
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam Ta Siriya Ta Ce: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fararen Hula 14 A Kasar

Kungiyar kare hakkin dan Adam mai sa ido a Siriya ya bayyana cewa: ‘Yan bindiga sun kashe ‘yan Siriya 14 a cikin sa’o’i 24 da suka gabata Kungiyar kare hakkin bil adama ta Siriya ta bayyana yadda ‘yan bindiga da suke goyon bayan sabuwar gwamnatin kasar ke cin zarafin mutanen da ake ganin suna da […]
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Bukaci Hukumar Falasdinawa Da Ta Kawo Karshen Yakar Al’ummarta

Kungiyar Jihadul-Islami ta yi kira ga hukumar Falasdinu da ta dakatar da yakin da take yi kan Falasdinawa tare da dage matakan killace Jenin da ta yi Kungiyar Jihadul- Islami ta jaddada cewa: Ba za ta shiga cikin rikicin cikin gida ba, bisa la’akari da farmakin da jami’an tsaron hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Falastinu […]
‘Yan Gwagwarmayar Falasdinawa Sun Kai Hare-Hare 13 A Cikin Sa’o’i 24 Kan ‘Yan Sahayoniyya

‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kaddamar da hare-haren mayar da martani kan sojojin mamayar Isra’ila guda 13 a Gabar yammacin Kogin Jordan a cikin sa’o’i 24 da suka gabata ‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun ci gaba da kai hare-haren daukan fansa a Gabar yammacin kogin Jordan a cikin sa’o’i 24 da suka gabata, a matsayin wani bangare […]
Ministan Lafiya Na Sudan Ya Ce; Yaki Ya Durkusar Da Harkar Kiwon Lafiya A Kasar

Ministan Lafiya na Sudan ya bayyana cewa: Yakin cikin gida ya yi kusan ruguza tsarin kiwon lafiya a kasar Ministan lafiya na kasar Sudan Haitham Mohamed Ibrahim ya sanar da cewa: Yakin da aka shafe sama da watanni 20 ana gwabzawa a kasar Sudan tsakanin sojoji da dakarun kai daukin gaggawa na Rapid Support Forces […]