The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Azeri Ilham Aliyev yau Alhamis bayan wani mummunan hatsarin jirgin sama da ya yi sanadin mutuwar
Isra'ila ta kashe Karin Falasdinawa 38 a Gaza tare da jikkata 137 a fadin Zirin a cikin sa'o'i 24 da suka gabata, a cewar ma'aikatar lafiya ta yankin. Kisan baya-bayan
Ministan harkokin wajen Iran, ya nufi kasar Sin a wannan Alhamis a wata ziyara mai manufar kyakyata danganta tsakanin kasashen biyu. Abbas Araghchi, na ziyarar ne a kasar ta Sin,
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Azeri
Isra'ila ta kashe Karin Falasdinawa 38 a Gaza tare da jikkata 137 a fadin Zirin
Ministan harkokin wajen Iran, ya nufi kasar Sin a wannan Alhamis a wata ziyara mai
Majalisar dokokin kasar Yemen ta yi Allah wadai da yadda kasashen larabawa da na musulmi
Hukumomin sojin Chadi sun ce kasar faransa ta mika musu sansanin soji na farko a
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai