The latest news and topic in this categories.
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu daga cikin shugabannin kasashen yamma suna kokarin kunna wutar yaki a Ukiraniya, bayan da Kiev
Wakilin kasar Libya a wurin taron MDD akan siyasa da mulkin mallaka, Ashraf Ali Hamid,ya yi ishara akan manyan laifukan da ‘yan sahayoniya suke aikatawa akan Falasdinawa, tare da bayyana
Bayan tsaiko na tsawon shekaru 9, an dawo da zirga-zirgar jiragen saman a tsakanin Iran da Saudiyya, inda wani jirgi daga Mashhad ya tashi, ya sauka a Dammam a gabashin
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu
Wakilin kasar Libya a wurin taron MDD akan siyasa da mulkin mallaka, Ashraf Ali Hamid,ya
Bayan tsaiko na tsawon shekaru 9, an dawo da zirga-zirgar jiragen saman a tsakanin Iran
Majiyar asibiti ta fada wa kafafen watsa labaru cewa; Tun daga safiyar yau Talata ne
Shugaba Nicolas Maduro ya bayyana cikakken goyon bayan kasarsa Venezuela ga gwamnati da al’ummar Syria
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai