The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadi ga wadanda suke son sake farfado da yan ta'adda masu kafirta musulmi a arewacin kasar Siriya, ta kuma bukaci kasashe wadanda suke
Babban kwamandan jami'an tsaro wadanda suke kula da kan iyakokin kasar Iran daga kudu maso gabacin kasar sun sami damar wargaza wata tawagar yan ta'adda wadanda suke kokarin kutsawa cikin
Dakarun IRGC na kasar Iran sun kama wani jigo a cikin mayakan kungiyar yan ta’adda ta Jashulm-Adal wanda yake da cibiya a cikin kasar Pakistan. Tashar talabijin ta Presstv a
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi gargadi ga wadanda suke son sake farfado da
Babban kwamandan jami'an tsaro wadanda suke kula da kan iyakokin kasar Iran daga kudu maso
Dakarun IRGC na kasar Iran sun kama wani jigo a cikin mayakan kungiyar yan ta’adda
Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh
Ma’aikatar leken asiri na kasar Iran ta bada rahoton cewa daga ranar 21 ga watan
Tsohon shugaban kasar Ghana, John Mahama ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi a ranar Asabar da ta gabata, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. Ya lashe zaben
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, ci gaban taron zaman lafiya na birnin Astana ya ta'allaka ne kan ci gaban da za a samu a kasar Siriya
A cikin wata sanarwa da kungiyar gwagwarmaya ta Falasdinu ta fitar a shafinta na intanet, Hamas ta ce: Muna taya 'yan'uwa al'ummar Siriya murnar samun nasarar cim ma burinsu na
kafofin yada labarai sun bayar da rahoton cewa sojojin mamayar da sojojin gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankunan kasar Siriya tare da jibge sojoji a Quneitra. A sa'i daya kuma,
Hukumomin lafiya a Gaza sun ce adadin Falasdinawa da sukayi shahada a zirin Gaza da aka yi wa kawanya ya kai 44,758 a sanadin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa. Ma'aikatar
Ofishin Jakadancin Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya fitar da bayani da a ciki ya yi suka akan yadda Isra’ilan ta sanar da kawo karshen tsagaita wutar yaki