Yansanda guda biyu sun yi shshada sanadiyar hare haren yan ta’adda a yankin kudu masu gabacin kasar Iran.
Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa yansandan guda biyu Latfanar Amirhussain Qasemi da kuma Sergen Nezam Dastgoshedeh suna cikin aikinsu a lokacinda wasu yan ta’adda suka budemasu wuta a ranar 5 ga watan octoba 2026.
Labarin ya kara da cewa jami;an yansadan biyu suna aikin su a tsakanin garuruwan Nokjo da kuma Bampour a lokcinda yanta’addan suka bude masu wura a lardin sistan Baluchistan sannan suka jiwa daya rauni.
Bayan aukuwar harin da lokaci kadan nan, yansanda a yankin suka fara bincike a yankin don gano wadanda suka aikata ayyukan ta’adanci a yankin. Ya zuwa yanzu dai ba wanda ya dauki nauyin kashaesu .
Akwai kungiyoyin yan ta’adda masu yawa, wadanda kuma suke samun tallafin kasashen waje wkuma suk