‘Yan Ta’adda Sun Kai Hare-Hare Kan Sojojin Pakistan Sun Kuma Kashe 6 Daga Cikinsu

Akalla sojojin Pakisatan 6 ne suka rasa rayukansu a wani harin da yan ta’adda suka kai masu a kasar Pakisatan a jiya Talata. Kamfanin dillancin

Akalla sojojin Pakisatan 6 ne suka rasa rayukansu a wani harin da yan ta’adda suka kai masu a kasar Pakisatan a jiya Talata.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto ‘yan sandan kasar na cewa, hare-haren sun auku ne a yankin Khaibar Pakhtun na arewa maso gabacin kasar. Ya kuma kara da cewa  hare-haren sun nuna yadda al-amuran tsaro suke kara tarbarbarewa a kasar ta Pakisatan.

Labarin ya kara da cewa, yan ta’adda wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin Taliban ta kasar Afganistan sun kai yawan haer-hare a yankin arewa masu gabacin kasar da ke kan iyaka da kasar ta Afganistan. Yace yan ta’adan sukan kasha jami’an tsaron kasar ta Pakistan da kuma shuwagabannin kabilun yankin wadanda basa goyon bayansu.

Labarin ya kara da cewa hare-haren suna barazana ga al-amuran tsaro a yankin musamman tsakanin Pakistan da kuma Pakistan.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted