The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Turkiyya ya fitar da wata sabuwar sanarwa game da muradin sa na ganawa da shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada shirinsa
Shugaban kasar Turkiyya ya yi kira da a kafa kawancen rundunar kasashen musulmi domin kalubalantar gwamnatin yahudawan sahayoniyya Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya ce: Dole ne kasashen musulmi
Ministocin harkokin waje na kasashen Iran ta turkiya sun tattauna dangane da kara kyautata dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma raya kasashen yankin asiya ta kusu a gefen taronkasashen musulmi
Shugaban kasar Turkiyya ya fitar da wata sabuwar sanarwa game da muradin sa na ganawa
Shugaban kasar Turkiyya ya yi kira da a kafa kawancen rundunar kasashen musulmi domin kalubalantar
Ministocin harkokin waje na kasashen Iran ta turkiya sun tattauna dangane da kara kyautata dangantaka
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana cewa; Idan har HKI ta yi kuskuren kawo wa Iran hari, to kuwa Iran din
Mutane 17 ne su ka yi shahada a yau Juma’a a Gaza sanadiyyar hare-hare da jiragen yaki da HKI ta kai a sassa daban-daban. Ma’aikatar kiwon lafiya ta Falasdinu ta
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel