The latest news and topic in this categories.
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da shanu 100 a garin Mera dake karamar hukumar Augie a jihar Kebbi. Jaridar “Daily Trust”
Wata kutu a nan Tehran ta yanke hukuncin tara wanda ya kai dalar Amurka biliyon 4.130 kan gwamnatin kasar Amurka wacce ta tabbatar da hannunta a hare haren ta’addancin wanda
Cibiyar da take fada da ayyukan ta’addanci ta kasar Rasha, ta sanar da cewa a daren jiya Lahadi ne akan kai wani hari na ta’addanci da yankin Dir-Bint da Mahaj
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da
Wata kutu a nan Tehran ta yanke hukuncin tara wanda ya kai dalar Amurka biliyon
Cibiyar da take fada da ayyukan ta’addanci ta kasar Rasha, ta sanar da cewa a
Iran, ta yi tir da kakkausan lafazi da matakin gwamnatin kasar Kanada na ayyana rundinar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi tsokaci game da hadarin da ke tatatre da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa a kan kasar Syria, yana mai jaddada wajabcin
Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani kudiri da ya yi kira da a kawo karshen yakin kisan kare dangi da gwamnatin Isra’ila ke yi tun daga watan
Gwamnatin Ireland ta bi sahun Afirka ta Kudu a hukumance kan shigar da kara a gaban kotun kasa da kasa ta ICJ, da ke tuhumar Isra’ila da aikata laifukan kisan
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa: "Ayyukan da Isra'ila ke yi a kasar Siriya ya sabawa sharuddan yarjejeniyar Siriya da Isra'ila, kuma
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024. Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar Lantarki ta Ƙasa (ISO), reshen
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa Amurka da Isra’ila suka kitsa abinda ke faruwa a Siriya. Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana