The latest news and topic in this categories.
Babban hafsan hafsishin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Bakri ya bayyana cewa sojojin Iran a shirye suke fiye da ko wani lokaci don kare JMI daga makiyanta. Tashar talabijin ta
Jaridar Politico ta buga wani rahoton dake cewa sojojin kasar Ukiraniya suna fuskantar matsin lamba mai yawa, da kuma rashin kwararrun mayaka. Wannan matsin lambar da sojojin kasar suke fuskanta
Ministan tsaron kasar JMI ya bayyana cewa kasarsa ta na da karfin garkuwan kare sararin samaniyar kasar mai karfi, sannan hakama a bangaren sojojin ruwa. Tashar talabijin ta Presstv a
Ministan tsaron kasar JMI ya bayyana cewa kasarsa ta na da karfin garkuwan kare sararin
Bayan kwace iko da cibiyar gundumar Jazira, ta Wad Madani a jiya Asabar, sojojin suna
Sojojin HKI sun sanar da cewa an kashe biyu daga cikinsu a yakin da yake
Majiyar gwamnatin kasar Iran a kasar Siriya ta bayyana cewa labarin kama sojojin kasar a
Ma’aikatar yaki na HKI ta bada sanarwan cewa sojoji kimani 70,000 suka zama guragu, ko
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren