Iran ta bakin Mataimakin Ministan Harkokin Wajen kasar Kan sha’anin Shari’a da Harkokin ketare, Kazem Gharibabadi, ya mayar da martani... Read more
Shugaban Siriya Ahmed al-Sharaa ya tabbatar da cewa Damascus tana aiki tukuru don kammala yarjejeniyar tsaro da Isra’ila, tare da... Read more
Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya yi Allaha wadai da mamayen Isra’ila a Tuddan Golan na Siriya. Mista Guteress ya... Read more
Karuwar ƙaura da ba a taɓa gani ba yayin da Yahudawan Sahayoniyya 150,000 suka bar Isra’ila har abada Alkaluma sun... Read more
A wani rahoton da jaridar “Ma’ariv” ta buga a jiya Juma’a, ta bayyana cewa; A tsakanin shekarar 2022 zuwa 2024... Read more
Maitamakin shugaban kasar ta Amurka J.D Vance ya bayyana haka ne a hirar da Joe Rogan ya yi da shi,... Read more
Rahotanni daga yankin Gaza suna cewa a yau Talata Falasdinawa 10 sun yi shahada daga cikinsu da akwai karamin yaro... Read more
Dan majalisar Iran Ali Asgar Nakha’i ya shaida wa tashar talabijin din al-mayadeen cewa; Har yanzu Iran ba ta yi... Read more
Rahotanni da suka fito daga yankin falasdinu sun bayyana cewa akalla falasdinawa 6 sun yi shahada yayin da wasu guda... Read more
shugaban majalisar dokokin kasar iran mohammad Baqeer Qalibaf ya bayyana cewa iran tana daukar matakai na ganin an kawo karshen... Read more
Rahotani sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi ya tattaunawa ta wayar tarho da ministocin harkokin wajen... Read more
A daren jiya ne dai dakarun kare juyin musulunci na Iran su ka fara kai wa arewacin Falasdinu dake karkashin... Read more
Rahotanni da suke fitowa daga Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun ce, makamai masu linzamin da Iran ta harba sun sauka a... Read more
kungiyar gwagwarmaya ta Hamas tayi tofin Allah tsine game da kisan kare dangi mafi muni da HKI ke yi kan... Read more
Wannan matakin ya zo ne a matsayin martani kai tsaye ga amincewa da Isra’ila ga yankin Somaliland da ya balle,... Read more
Aƙalla ‘yan Majalisar Dokokin Burtaniya 75 ne suka sanya hannu kan kudirin takunkumi kan Isra’ila saboda kisan kare dangi da... Read more
A yau Talata ne dai shugaban “Isra’ila” Isaac Herzog ya isa birnin Addis Ababa da zai yi dauki kwanaki biyu... Read more
gwamnatin yahudawan sahyuniya ta aike da sakon gargadi kai tsaye ga Kasar Labanon cewa za ta kai mummunan hari a... Read more
Rahotanni sun nuna cewa akalla mutane 9 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu guda 25 kuma suka jikkata a... Read more