Akalla ‘yan jarida 128 ne aka kashe a duniya a shekarar 2025, yayin da fiye da rabin wadanda aka sun... Read more

Kungiyar kare hakkin fursunoni falasdinawa ta fitar da rahoton cewa isra’ila tana kisan kare dangi a boye ga falasdinawa da... Read more

Rahotanni sun nuna cewa china ta fito fili ta soki matakin da Isra’ila ta dauka na fitar da sanarwar Amincewa... Read more

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana cewa kasancewa Isra’ila a yankin Somaliland za su dauke shi a matsayin... Read more

Masu rajin kare hakkin falsdinawa sun gudanar da zanga-zanga a birnin London na birtaniya, kuma ta farko a irinta ta... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa firaministan Isra’ila Banjamen Natanyaho ya fadi a jiya juma’a cewa gwamnatin tel aviv ta amince da... Read more

Fira ministan Iraki   Muhammad Shi’ya Sudani ya mayar da martani akan wani malamin addinin kirista na kasar ya yi akan... Read more

A wani taron menama labarai da ya gudanar a nan birnin Tehran  Esma’il Bagha’I kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran... Read more

Jami’an yan sandan birtaniya sun kama wasu masu zanga-zangar nuna goyon bayan falasdinawa guda 11 a lokacin wata zanga zanga... Read more

Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkiyan ya bayyana cewa Tehran ba za ta taba amincewa da sharuddan kasantarwa ba don tattaunawa... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa jamian yan sandan Birtaniya sun kama mutane 11 masu nuna goyon bayan alummar falasdinu a garuruwa... Read more

Sojojin Isra’ila sun kashe wani matashi bafalasdine a ci gaba da kai hare-hare da suke yi a kudancin gabar yammacin... Read more

Rahotanni sun bayyana cewa sojojin Isra’ila sun karbe wani matashi bafalasdine a wani samame da suka kai a cikin dare... Read more

Motocin sojan Haramtacciyyar Kasar Isra’ila 10 sun kutsa cikin yankin Qunaidhara na kasar Syria, da safiyar yau Asabar, tare da... Read more

Ghana ta yi Allah-wadai da abin da ta bayyana a matsayin cin mutuncin ‘yan kasarta a filin jirgin sama na... Read more

Shugaban kasar |iran Mas’ud pezeshkiyan da yake Magana a wajen taron ranar mata a kasar iran ya bayyana cewa maza... Read more

Jakadan kasar iran na din din din a majalisar dinkin duniya Amir saeid iravani ya jaddada matsayin Tehran na ganin... Read more

Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi Allah wadai da sabbin gine-ginen mastugunnan yahudawa yan share wuri zauna guda 764 da... Read more

Babban magatakardar MDD Antonio Gutress ya yi suka da kakkausar murya akan kutsen da ‘yan sandan Haramtacciyar Isra’ila su ka... Read more

A wani rahoton da jaridar Jerussalam Post” ta buga ta ambaci cewa; Tun bayan farmakin 7 ga watan Oktoba 2023,... Read more