Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Za a buɗe mashigar ruwan Hormuz, idan harin ya tsaya, ba bisa... Read more
Shugaban hukumar makamashin Nukliya na kasar Iran Dr Mohammad Islami ya bayyana cewa cibiyar samar da wutan lantarki na Bushar... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi, a zantawarsa ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Saudiya Faisal bin Farhan... Read more
Shugaban hukumar sararin samaniya na kasar Iran yace, kasarsa tana daga cikin kasashe 12 aduniya wadanda suke da fasahar ginawa... Read more
Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Rashin daukar mataki na Turai wajen hana hukunta kotun hukunta manyan laifuka ta... Read more
Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran kan Shari’a da Harkokin Ƙasashen Waje ya bayyana cewa: Bibiyar shari’ar makarantar “Minab” a duniya... Read more
Jami’an Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da cewa: Jirgin dakon mai da ta fashe a mashigar Hormuz, shi... Read more
Shugaban hukumar makamashin Nukliya na kasar Iran Dr Mohammad Eslami ya bayyana cewa hukumar makamashin nukliya ta duniya wato IAEA,... Read more
Kamfanoni Masu Zaman Kansu Na Kasashen Afganistan Da Iran 28 Ne Suka Kullar Harkar Kasuwanci a tsakaninsu wanda kimarsu kai... Read more
Majiyar dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran reshen Ruwa ko Navy ya bada sanarwan cewa wani katafaren... Read more
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Shawarar Iran ita ce a samar da wani shiri don magance raguwar matsaloli a... Read more
Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga sakataren harkokin wajen Amurka cewa: Da yardan Allah Amurka zata durƙusa... Read more
Yansanda guda biyu sun yi shshada sanadiyar hare haren yan ta’adda a yankin kudu masu gabacin kasar Iran. Tashar talabijan... Read more
Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa ba wanda ya isa ya maida kasar Iran saniyar ware a... Read more
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmaeil Baqaei, ya gana da Omran Ahmed Siddiqui, sabon jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan a... Read more
Shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada bukatar karfafa hadin gwiwa da kuma ci gaba da tattaunawa tsakanin Iran da Armenia domin... Read more