Iran Ta Bukaci A Kara Karfafa Huldar Tsakaninta Da Kasar Oman

iran ta bukaci a karfafa dangantakar diplomasiya tsakaninta da kasar iran

Shugaban kasar Iran Mas’ud pezeshikiyan yace iran da Oman ya kamata su dauki matakin kara karfafa dangantarsu ta diplomasiya da kuma kara fadada yin aiki tare tsakani domin samar da zaman lafiya da tsaro a yankin

pezeshkiyan yayi wannan bayani ne a wata tattaunawa ta wayar tarho da yayi da sarki Sultan Haitham bn Tariq a yau lahadi kuma ya jinjinawa gwamnatin kasar Yamen game da namijin kokarin da sukeyi wajen samar da zaman lafiya da tsaro a fadin yankin baki daya

Anasa bangaren sarkin oman ya jaddada matsayin kasarsa na ganin an samu zaman lafiya da tsaro a fadin yankin baki daya, yace tuntubar juna da kara samu kusanci da kasa iran yana daga cikin  batutuwan da kasar take ba mhummanci

Daga karshe sarkin na oman  ya gode ma pezeshkiyan game da gayyatar da yayi masa kuma ya bayyana fatansa na ganin ya samu ikon ziyartar birnin Tehran a lokacin da ya dace

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted