The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin HKI ta hanyar amfani da jirage marasa matuki. Sanarwar ta kuma ce, sun kai wadannan
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da su ka hada da Bu-kamal, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane 3 da kuma
A yammacin wannan Laraba ne sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kaddamar da wani hari ta sama a kan ofishin Al Mayadeen da ke birnin Beirut. Tashar ta kaurace wa wuraren
Kungiyar gwagwarmaya ta kasar Iraki ta sanar da kai hari a jiya Talata akan manufofin
A daren jiya Talata sojojin Amurka sun kai hare-hare a yankuna mabanbanta na Syria da
A yammacin wannan Laraba ne sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kaddamar da wani hari ta
Mataimakin Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran, Janar Ali Fadwi ya bayyana
Majalisar Shawara ta Kasar Yemen ta yi Allawadai da keta hurumin kasar da HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani
A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun kai hare hare–hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon